Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti{A.S}-abna-wanda ya lakanto da ga taskar labarai ta IRINN cewa, shugaban 'yan ta'adda na Da'ish wanda ya nada kansa a matsayin khalifan musulmi ya bayyanawa na kusa da shi cewa, acikin mafarkinsa yaga Manzo Allah {s.a.w.w} inda ya ummarce shi da ya ficce daga garin Mausul.
Ruhotannin suna cewa anga manyan na kusa da Bangdadi da kuma wasu sashe na kwanandojinsa suna fita da ga Mausul
Mayakan Da'ish a karkashin jagorancin Abubakar Bagdadi na fuskanta hare hare da ga sojin Iraki wanda hakan ya tilasta masu ja baya da ga wuraren da suka mamaye.ABNA